A yau a duniyar TikTok, sunan Babiana ya sake dawowa kan gaba a matsayin “Queen of Update.” Mutane da yawa suna ta bincike don ganin sabbin bidiyoyin da suka fita kwanan nan. Amma a tsakiyar wannan hayaniyar, tambayar da kowa ke yi ita ce: Me ke faruwa da Babiana?
Gaskiyar Bidiyoyinta da Suka Fita (Minti 6 da 34 Sec)
A cikin kwanakin nan, an ga wasu bidiyoyi guda biyu suna yawo a kafafen sada zumunta—daya tsawonsa ya kai minti 6, yayin da ɗayan kuma yake ɗauke da daƙiƙa 34. Abin da ya ba mutane mamaki ba wai fitowar bidiyoyin ba ne kawai, a’a, shi ne yadda hakan ke faruwa a karo na biyu, bayan da a baya ma bidiyoyinta suka taɓa zama abin magana.
Bidiyon Kukan Babiana: Me Yake Damunta?
Abu mafi ban tausayi a cikin wannan lamari shi ne bidiyon kukan da ta yi a baya, inda ta bayyana yadda waɗannan abubuwan suke damunta da kuma yadda suke shafar rayuwarta. Ganin irin wannan kukan nata ya sa mutane suke tambayar kansu: Shin wani ne yake gangan ƙoƙarin tona mata asiri ne, ko kuma akwai wani ɓoyayyen sirri da ba mu sani ba?
Duk da cewa ana ta maganganu da dama, yana da kyau mutane su kiyaye wajen yaɗa abubuwan da za su iya cutar da rayuwar wani. Ga dukkan alamu, lamarin Babiana zai ci gaba da zama abin tattaunawa a TikTok.
Don ci gaba da bin diddigin wannan labari da sauran sabbin updates, ku kasance tare da HausaHub.com.ng. Kada ku manta da danna alamar ƙararrawa don sanarwa idan mun ɗora sabon bayani.
