Abin Tsoro: Matar Salim Goje (Hafsat Kamal) Ta Fasa Ƙwai, Ta Tona Asirin Mijinta, Hadiza Gabon, da Maryam Shanono

A halin yanzu, dandalin Instagram ya ɗauraya bayan da Hafsat Kamal, matar shahararren mawaki ko jarumi Salim Goje, ta fito ta tona asirin abubuwan da ke faruwa a gidanta na aure. Hafsat ta saka hotuna da hujjoji daban-daban masu ban tsoro da suka shafi cin amana, asiri (mursila), da kuma tsoma hannun wasu manyan jaruman … Read more